iqna

IQNA

An sanar da sakamakon gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na hudu a kasar Indonesia tare da karrama wadanda suka yi fice a wani biki.
Lambar Labari: 3492671    Ranar Watsawa : 2025/02/02

Alkalin gasar kur'ani mai tsarki daga kasar Afganistan a tattaunawa da IQNA:
IQNA - Mobin Shah Ramzi, wani alkalin kasar Afganistan a gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 41 da aka gudanar a kasar Iran, ya yi ishara da irin rawar da iyali ke takawa wajen tarbiyyar yara kanana, inda ya ce: Iyali ita ce cibiyar tarbiyyar yara, kuma ya kamata iyalai su yi la'akari da koyar da kur'ani. ga 'ya'yansu a matsayin aikinsu da kwadaitar da su wajen haddace Al-Qur'ani ta hanyar haifar da kwadaitarwa."
Lambar Labari: 3492659    Ranar Watsawa : 2025/01/31

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da dakatar da wasu shirye-shiryen bayar da agaji a kasar Afganistan saboda matakin da kungiyar Taliban ta dauka na haramtawa mata shiga jami'o'i da kungiyoyi masu zaman kansu.
Lambar Labari: 3488417    Ranar Watsawa : 2022/12/29

Tehran (IQNA) Daren Muharram a birnin Mazar-e-Sharif na kasar Afganistan, an gudanar da wani yanayi na musamman da dubban masoya Imam Hussaini (AS) suka hallara domin tunawa da shahidan Karbala.
Lambar Labari: 3487641    Ranar Watsawa : 2022/08/05

Tehran (IQNA) A karon farko tun bayan da kungiyar Taliban ta mulki Afghanistan, an bude kofofin jami'o'in gwamnatin kasar ga dalibai mata.
Lambar Labari: 3486899    Ranar Watsawa : 2022/02/02

Tehran (IQNA) Yayin da adadin mutanen da suka mutu da kuma jikkata sakamakon harin da aka kai a daren jiya a birnin Herat na kasar Afganistan ya kai 16, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauki wadanda suka jikkata zuwa kasarta domin yi musu magani.
Lambar Labari: 3486858    Ranar Watsawa : 2022/01/23

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Saudiyya ta sake bude karamin ofishin jakadancinta a birnin Kabul na kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486628    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman taro domin duba halin da ake ciki a kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486626    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) Wani harin bam da aka kai a kusa da wani masallaci a lardin Nangarhar da ke gabashin kasar ya kashe mutane akalla hudu tare da jikkata wasu 18 ciki har da limamin masallacin.
Lambar Labari: 3486549    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) an kashe wani babban jigo a kungiyar a harin da aka kaddamar kan wani asibitia jiya a birnin Kabul.
Lambar Labari: 3486509    Ranar Watsawa : 2021/11/03

Tehran (IQNA) hukumar kiwon lafiya ta duniya ta sanar da cewa an aike da kayan taimako na kiwon lafiya zuwa Afghanistan.
Lambar Labari: 3486501    Ranar Watsawa : 2021/11/01

Tehran (IQNA) an sake kai wani harin ta'addanci a masallacin Juma'a na mabiya mazhabar shi'a a garin Qandahar na kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486429    Ranar Watsawa : 2021/10/15

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar ya kirayi kungiyar Taliban da ta bar mata a Afghanistan da su nemi ilimi.
Lambar Labari: 3486419    Ranar Watsawa : 2021/10/12

Tehran (IQNA) Iran ta aike da taimako zuwa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka jikkata a harin da aka kai a masallaci a gundumar Kunduz da ke Afghanistan.
Lambar Labari: 3486414    Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) kungiyar Taliban ta ce wadanda suke da hannu a harin ta'addancin da aka kai a masallacin Juma'a a Lardin Kunduz za su fuskanci hukunci mai tsanani.
Lambar Labari: 3486406    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) Farfesa Richard Bensel ya bayyana cewa, farin jinin da Joe Biden yake da shi tsakanin Amurkawa ya ragu matuka bayan janyewa daga Afghanistan.
Lambar Labari: 3486300    Ranar Watsawa : 2021/09/12

Tehran (IQNA) karatun kur'ani tare da matashi mai suna Idris Hasemi dan kasar Afghanistan mazaunin kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3486269    Ranar Watsawa : 2021/09/04

Tehran (IQNA) Shugaba Putin ya ce a cikin shekarun da Amurka ta kwashe tana mamaye da Afghanistan ba haifarwa kasar da wani alhairi ba.
Lambar Labari: 3486263    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Tehran (IQNA) Taliban tq sanar da sunayen ministoci da za su rike muhimman ma’aikatu guda uku a cikin gwamnatin da za a kafa a kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486260    Ranar Watsawa : 2021/09/01

Tehran (IQNA) ana ci gaba da mayar da martani dangane da harin da aka kai birnin Kabul na kasar Afghanistan .
Lambar Labari: 3486245    Ranar Watsawa : 2021/08/27